Jump to content

Pakistan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Pakistan
پاکستان (ur)
پاکستان (pa)
پاڪستان (sd)
پاکستان (ps)
Pakistan (en)
پاکستان (mis)
پاکستان (brh)
Pákistán (brh)
پاکستان (mis)
پاکِستان (ks)
پاڪستان (skr)
Flag of Pakistan (en) Coat of Arms of Pakistan (en)
Flag of Pakistan (en) Fassara Coat of Arms of Pakistan (en) Fassara


Take Qaumi Taranah (en) Fassara

Kirari «Iman, Ittihad, Nazm (en) Fassara»
Suna saboda sincerity in Islam (en) Fassara, Punjab (en) Fassara, Khyber Pakhtunkhwa (en) Fassara, Pakistan Occupied Kashmir (en) Fassara, Sindh (en) Fassara da Balochistan
Wuri
Map
 30°N 71°E / 30°N 71°E / 30; 71

Babban birni Islamabad
Yawan mutane
Faɗi 223,773,700 (2021)
• Yawan mutane 253.74 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turanci
Urdu (national language (en) Fassara)
Addini Musulunci, Kiristanci, Hinduism (en) Fassara da Ahmadiyya
Labarin ƙasa
Bangare na South Asia (en) Fassara
Yawan fili 881,913 km²
Wuri mafi tsayi K2 (en) Fassara (8,610)
Wuri mafi ƙasa Arabian Sea (en) Fassara (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi British Raj (en) Fassara, presidencies and provinces of British India (en) Fassara da Dominion of Pakistan (en) Fassara
Ƙirƙira 14 ga Augusta, 1947
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati Jamhuriyar Tarayya da parliamentary republic (en) Fassara
Majalisar zartarwa Government of Pakistan (en) Fassara
Gangar majalisa Parliament of Pakistan (en) Fassara
• President of Pakistan (en) Fassara Asif Ali Zardari (en) Fassara (2024)
• Firimiyan Indiya Shehbaz Sharif (11 ga Afirilu, 2022)
Majalisar shariar ƙoli Supreme Court of Pakistan (en) Fassara
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 348,262,544,719 $ (2021)
Kuɗi Pakistani rupee (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .pk (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +92
Lambar taimakon gaggawa 1122 (en) Fassara, 15 (en) Fassara da 16 (en) Fassara
Lambar ƙasa PK
Wasu abun

Yanar gizo pakistan.gov.pk
kasuwar pakistan

Fakistan ƙasa ce da ke, a cikin yankin Kudancin Asiya. Kuma Tana kusa da Indiya, Iran, Afghanistan, da Din. A hukuman ce ana kiran ta Jamhuriyar Musulunci ta Pakistan. Tana da kuma dogo mai tsayi kusa da Tekun Larabawa a kudanci, Pakistan ce ta biyar a yawan jama'a (miliyan 207.77) a Duniya. Kasar Pakistan tana da faɗin, ƙasa gaba ɗaya na 880,940 km2 (340,130 sq mi) (gami da yankunan da Pakistan ke rike da su na Azad Kashmir da Gilgit Baltistan). Wannan ya sanya Pakistan ta zama kasa ta 34 a Duniya. Pakistan ce kasa ta bakwai mafi yawan sojoji a Duniya. Babban birnin Pakistan shi ne Islamabad. Kafin shekara ta 1960, Karachi ne, wanda yanzu shine birni mafi girma a kasar.

Sunan Pakistan tana nufin kasa Mai Tsarki a cikin harshen Farisanci da Urdu.

Alamomin kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Alamomin kasa a Pakistan

Alamomin kasar Pakistan (a hukumance)
Dabbar kasa Markhor
Tsuntsun kasa Chukar
Bishiyar kasa Cedrus deodara
Bishiyar kasa Jasminum officinale
Dabbar gado ta kasa Snow Leopard
Tsuntsun gado na kasa Shaheen Falcon
Dabbar ruwa ta kasa Indus river dolphin
National reptile Indus Crocodile
Kifin kasa Tor putitora
Halittar kasa Bufo stomaticus
Kafilfilon kasa Indian purple emperor
Kayan maarin kasa Mango
Amfanin gona na kasa Sugarcane
Barasar kasa Sugarcane juice
Kayan karin kuzari na kasa Okra
Abincin kasa Pakistani Biryani (Beef)
Wasan kasa Field hockey
Adon kasa Salwar kameez
Masallacin kasa Faisal Mosque
Gidan Tarihi na kasa Mazar-e-Quaid
Kogin kasa Indus River
Tsaunin kasa K2
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Asiya    

Kasashen tsakiyar Asiya l

KazakystanKyrgystanTajikistanTurkmenistanUzbekistan

Gabashin Asiya

SinJapanMangoliaKoriya ta ArewaKoriya ta KuduJamhuriyar Sin

Yammacin Asiya

ArmeniyaAzerbaijanBaharainGeorgiaIrakIsra'ilaJordanKuwaitLebanonOmanQatarSaudiyyaSiriyaTurkiyaTaraiyar larabawaFalasdinuYemen

Kudu maso gabashin Asiya

BruneiKambodiyaIndonesiyaLaosMaleshiyaMyanmarFilipinSingaforaThailandTimor-LesteVietnam

Tsakiya da kudancin Asiya

AfghanistanBangladashBhutanIndiyaIranMaldivesNepalPakistanSri Lanka

Arewacin Asiya

Rasha