Zobe
Appearance
Zobe | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | bijou (en) |
Suna saboda | digit (en) |
Zobe wani dan ƙarfe ne ko kuma gwal ko zinare zagayayye-(Circle) da ake ƙwalliya da shi a hannu, zobe abu ne da ake ƙwalliya da shi domin ƙara kyau ko domin tabbatar da soyayya a tsakanin masoya.
Muhimmanci
[gyara sashe | gyara masomin]Zobe nada matuƙar mahimmanci a wasu ƙasashen da suka ɗauke shi jigo sosai a cikin soyayya kamar India da wasu ƙasashen
Ire-iren zobina
[gyara sashe | gyara masomin]Akwai ire-iren zobe da ake amfani dasu da yawa.
- Zobe na ƙarfe
- Zobe na azurfa
- Zobe na zinare
- Zobe na roba[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-04-15. Retrieved 2021-03-12.