Jump to content

Eugenie Briollet

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Eugenie Briollet
mutum
Bayanai
Jinsi mace
Suna Eugenie
Shekarun haihuwa 7 Nuwamba, 1900
Wurin haihuwa Strasbourg
Lokacin mutuwa 1 Mayu 1985
Sana'a competitive diver (en) Fassara
Wasa diving (en) Fassara

Eugenie Briollet (Ranar bakwai 7 ga watan Nuwamban shekara ta alif dubu daya da dari 1900 – ranar daya 1 ga watan Mayun shekara alif dubu daya da dari tara da tamanin da biyar 1985) ƴar ƙasar Faransa ce mai wasan nutsewa a ruwa. Ta yi gasar tseren mita uku 3 na mata a gasar Olympics ta bazarar shekarar alif dubu daya da dari da ishirin da hudu 1924 . [1]

  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Eugenie Briollet Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 2016-12-04. Retrieved 12 May 2020.