Jump to content

Ɗan Adam

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
mutum
organisms known by a particular common name (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na mammal (en) Fassara, mutum, individual animal (en) Fassara, omnivore (en) Fassara da natural person (en) Fassara
Bangare na Al'umma, humanity (en) Fassara da biosphere (en) Fassara
Facet of (en) Fassara humanity (en) Fassara
Participant in (en) Fassara human activity (en) Fassara
Yana haddasa artificial object (en) Fassara
Karatun ta Ilimin ɗan adam da human ecology (en) Fassara
Ta jiki ma'amala da yanayi na halitta da Duniya
Tarihin maudu'i Tarihi
Main food source (en) Fassara Abincin mutane
Uses (en) Fassara artificial physical object (en) Fassara, kayan aiki da harshe
Produced sound (en) Fassara murya
Yadda ake kira namiji homulo da humano
NCI Thesaurus ID (en) Fassara C14225
Hannun riga da non-human animal (en) Fassara

Dan Adam Muhimmin Jawabin da Majalisar dinkin Duniya ta bayyana game da Haƙƙoƙin ɗan'adam, a shekarar 1948. Gabatarwa ganin cewa yanci da adalci da zaman lafiya ba za su samu ba a duniya, har sai in an amince da cewa: dukkan yan Adam suna da mutunci, kuma suna da Haƙƙokinsu kamar yadda kowa da kowa yake dashi, wanda ba za a iya kwace musu ba, ganin cewa ba abin da ya sa aka aikata abubuwa irin na lokacin jahiliyya waɗanda ke tada hankalin duniya gaba-daya, illar rashin sanin Haƙƙokin dan-adam da raina su. Ganin cewa an bayyana muhimmin gurin da yan-adam suka sa gaba shi ne, bayan sun kuɓuta daga tsananin iko da wahala, kowa ya sami damar faɗin ra'ayinsa kuma ya sa rai ga abin da zuciyar sa ta saka masa, Ganin cewa ya kamata a kafa hukumomi waɗanda za su kula da kiyayewa da Haƙƙokin yan-adam, ta hanyar girka dokoki, domin kada tsananin iko da danniya su yi yawa har su kai mutane ga yin kara ko yin tawaye, Ganin cewa ya kamata a ƙarfafa aminci tsakanin ƙasashe, Ganin cewa a cikin usular (takardar sharuda) alummma, ƙasashen duniya sun sake nuna amincewar su da muhimman Haƙƙokin yan-adam, da mutuncinsu, da darajar da waɗannan halittu suke da ita kuma a kan daidai-wa-daida ga namiji da mace, suka kuma ɗauki alƙawarin yin ƙoƙari domin su kyautata wa yan-adam jin daɗin rayuwa a cikin suna kara walawa.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.