Jump to content

Malkwasa

Daga Wiktionary

Malƙwasa Samfuri:errorSamfuri:Category handler Kalmar na nufin tanƙwara abu kamar rodi, langalanga da makamantarsu.[1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Bututun mai ɗin ya malƙwasa
  • Ta Malƙwasa roba kafin ta sanya a wutar girki

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Bend

Manazarta

[gyarawa]
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,87
  2. https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=bend