Jump to content

Makanta

Daga Wiktionary

Makanta Samfuri:errorSamfuri:Category handler Yanayi na rashin gani da idanu sanadiyyar rauni, cuta ko tawaya tun daga haihuwa. [1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Ta kamu da cutar makanta
  • Gamboliya ta makanta tun bara

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Blindness

Manazarta

[gyarawa]
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84
  2. https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=blindness