Jump to content

Maigida

Daga Wiktionary

Maigida Samfuri:errorSamfuri:Category handler Mutun wanda yake shugaba a gida a iyalansa. [1] [2]

Suna jam'i. Masugida

Misalai

[gyarawa]
  • Maigida Allah ya kara lafiya.
  • Maigidan mu yayi hidima wa yara da Salla.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Household head

Manazarta

[gyarawa]
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,85
  2. https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=head