Jump to content

Kimsa

Daga Wiktionary

Ƙimsa Samfuri:errorSamfuri:Category handler Kalmar tana nufin  gyara abu wanda yayi sakwa-kwa. [1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Ya ƙimsa kayan guri guda
  • Ki ƙimsa mu samu mu kai kan lokaci

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Untidy

Manazarta

[gyarawa]
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,66
  2. https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=untidy