Jump to content

Hako

Daga Wiktionary

Haƙo About this soundHaƙo  dai ta kasance wata kalmace da take nufin tono abu daga kasa musamman idan mutumin manomi ne ko kuma rono ƙasa da masana ma'adinainta ƙasa ke yi.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Sun haƙo zinari da azurfa.
  • An baiwa masana lasisin tono azurfa a Nijar.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Excavate

Manazarta

[gyarawa]