Jump to content

Gori

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

halacci shi ne mutum ya riƙa ambaton wannan abu da ya yi masa da nufin aibatawa, ko cikin mutane domin Fallasa shi.

Kalmomi masu alaƙa

[gyarawa]

Misali

[gyarawa]
  • Ba Gori Nike maka ba.
  • Bayan yamin Gori zai bani.