Jump to content

Dalili

Daga Wiktionary

Dalili kalma ce dake bayani akan hujja ko sheda. [1] [2]

fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Reason

Misalai

[gyarawa]
  • Dalilin kaza ƙadangare ke shan ruwan kasko.
  • Kajekace kasan abunda yake faruwa to kanada dalili.
  • Bashida wani dalili narashin zuwansa bikin.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,143
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,222