Dabara
Appearance
Dabara Dabara (help·info) Yin abu da azanci ko nuna wayo.[1] [2]
Misalai
[gyarawa]- Hawa bishiya sai da dabara
- Da dabara na kwace sanda a hannun mahaukaci
Karin Magana
[gyarawa]- Dabara ta rage ga mai shiga rijiya
- Idan Allah ya ƙaddara abu ba tsumi ba dabara
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,129
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,204