Bangare
Appearance
Ɓangare Samfuri:errorSamfuri:Category handler na nufin sashi na duk wani abu ko reshe,sashe.[1]
Misalai
[gyarawa]- Tana karatu a ɓangaren koyon harsunan afirka.
- Ɗan jarida ne ɓangaren wasanni.
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Section
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,158