Jump to content

Albashi

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

'Albashi About this soundAlbashi  Kuɗin da ake biyan mutum sakamakon wani aiki daya gabatar. [1]

Misali

[gyarawa]
  • Dauda ya amso albashin shi yau.
  • Gwam nati taƙi biyammu albashi wallahi.

fassara

Turanci: salary
Larabci: راتب

Manazarta

[gyarawa]