Jump to content

Ainihi

Daga Wiktionary

Ainihi About this soundAinihi  na nufin abu na asali ko na gaske[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Wasu Yan kasuwa suna canjawa shinkafa ainihin buhunta.

Fassara

[gyarawa]

Turanci:Real

Manazarta

[gyarawa]