Jump to content

Zafi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Zafi
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
zafin wuta
yadda zafi yake tashi daga wuta

Zafi: yanayi ne na dumamar yanayi kuma haka na samuwa ne dalilin zafin Rana dake sauka kai tsaye zuwa Duniya. Yanayin zafi na karuwa a yankunan duniya muasamman wuraren da babu isassun shuke shuke.