Nairobi
Appearance
Nairobi | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Kenya | ||||
County of Kenya (en) | Nairobi County (en) | ||||
Babban birnin |
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 5,545,000 (2016) | ||||
• Yawan mutane | 7,966.95 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Southern Rift Valley (en) | ||||
Yawan fili | 696 km² | ||||
Altitude (en) | 1,661 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1899 | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+03:00 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 020 | ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | KE-110 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | nairobi.go.ke |
Nairobi birni ne, da ke a lardin Nairobi, a ƙasar Kenya. Shi ne babban birnin ƙasar Kenya kuma da babban birnin yankin Nairobi. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2010, akwai jimilar mutane 6,547,547 (miliyan shida da dubu biyar da arba'in da bakwai da dari biyar da arba'in da bakwai) a birnin. An gina Nairobi a shekara ta 1899.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Nairobi
-
Wani Raƙumin dawa a birnin
-
Tutar birnin Nairobi
-
Nairobi town
-
An cigaba da aikin ginin titin nairobi express way westlands
-
Nairobi babban birnin kasar Kenya
-
Kofar shiga majalisar dokokin Kenya.
-
Nairobi ne babban birnin tattalin arzikin kasar
-
Filin jirgin Sama na Wilson, Nairobi Kenya
-
Cocin Consolata a Nairobi
-
Hanyar Waiyaki, Nairobi