Jump to content

Mulhidanci

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
mulhidanci
world view (en) Fassara, philosophical movement (en) Fassara da doxastic attitude (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na irreligion
Hashtag (en) Fassara atheism
Depicted by (en) Fassara atheist (en) Fassara
Has characteristic (en) Fassara unbelief (en) Fassara
Tarihin maudu'i history of atheism (en) Fassara
Gudanarwan atheist (en) Fassara
Hannun riga da theism (en) Fassara

Mulhidanci daya Mulhidi jam'i Mulhidai,asalin kalmar daga harshen Larabci ta samo asali daga الالحاد،ma'ana kauracewa daga yin imani da abun bauta ko mahalicci da yin bara'a ga addinai. Mutumin da ya kauracewa addinai ko imani da wani abin bauta (wanda ake gani da wanda ba'a gani) ana kiransa da mulhidi.

Taswira mai nuna Mulhidai a fadin duniya, 2010.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. "Religious Composition by Country, 2010-2050". Pew Research Center's Religion & Public Life Project (in Turanci). April 2, 2015. Retrieved April 27, 2020.