Jump to content

Jami'ar Ahmadu Bello

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jami'ar Ahmadu Bello

Discipline, Self-Reliance and Excellence
Bayanai
Suna a hukumance
Ahmadu Bello University
Iri public university (en) Fassara
Ƙasa Najeriya
Laƙabi ABU
Aiki
Mamba na Ƙungiyar Jami'in Afrika
Harshen amfani Turanci
Adadin ɗalibai 49,436 (2012)
Tarihi
Ƙirƙira 4 Oktoba 1962
abu.edu.ng
Babbar ƙofar shiga jami'ar Ahmadu Bello
Ofisoshin Gudanarwa na makarantar

Jami'ar Ahmadu Bello jami'a ce ta gwamnatin tarayyar Nijeriya da ke Zariya a cikin Jihar Kaduna.[1] An assasa ta ne a ranar 4 ga watan Oktoban shekara ta alif ɗari tara da sittin da biyu 1962, shekara biyu bayan Nijeriya ta samu 'yancin kai. Shugaban Jami'ar n yanzun shine farfesa Kabir Bala. Jami'ar Ahmadu Bello na daya daga cikin manyan jami'o'in najeriya.[2]

Sannan tana da rassa da dama acikin Najeriya.

  1. Sir Eric Ashby (1960). Investment in Education: The Report of the Commission on Post-School Certificate and Higher Education (Report). Lagos.
  2. "Ahmadu Bello University". Ahmadu Bello University. Archived from the original on 9 July 2015. Retrieved 8 July 2015.