Ibn Battuta
Ibn Battuta | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Tanja, 24 ga Faburairu, 1304 |
Harshen uwa | Larabci |
Mutuwa | Fas, 1368 |
Makwanci | Tomb of Ibn Batutta (en) |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | first wife of Ibn Battuta (en) (1325 - |
Karatu | |
Harsuna |
Larabci Farisawa Turkanci |
Sana'a | |
Sana'a | mabudi, masanin yanayin ƙasa, marubuci, cartographer (en) , qadi (en) , Ɗan kasuwa, traveler (en) da Islamic jurist (en) |
Muhimman ayyuka | The Rihla (en) |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Ibn Battuta (Hrsh-Lrbc|محمد ابن بطوطة; cikakken sunansa, ʾAbū ʿAbd al-Lāh Muḥammad ibn ʿAbd al-Lāh l-Lawātī ṭ-Ṭanǧī ibn Baṭūṭah; Larabci:|أبو عبد الله محمد بن عبد الله اللواتي الطنجي بن بطوطة) yarayu (February 25, 1368 ko 1369) musulmai ba abinda ɗan ɗan Moroko malamin addini kuma matafi wanda ya gano yankin duniyar medieva.[1] Tsawon sama da shekaru 30, Ibn Battuta ya ziyarci maf,i yawan duniyar musulmi da kuma ƙasashe da dama na waɗanda ba musulmai ba, waɗanda suka haɗa da Tsakiyar Asia, Kudu maso gabashin Asiya, Kudancin Asiya da China. A gabda karshen rayuwarsa, ya sadaukar da labaran bayanai akan tafiye tafiyensa, da akaiwa lakabi, da A Gift to Those Who Contemplate the Wonders of Cities and the Marvels of Travelling.
Tarihin Rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Abu Abdullahi Muhammad bn Battutah ( /ˌɪbən bætˈtuːtɑː/ an haifeshi,a ranar 24 ga watan Fabrairu shekarata 1304 – zuwa1368/1369), [lower-alpha 1] wanda aka fi sani da Ibn Battuta, Balarabe ne mai binciken Berber kuma masani na asalin Maghrebi . [6] A cikin tsawon shekaru talatin, Ibn Battuta ya ziyarci yawancin Arewacin Afirka, Gabas ta Tsakiya, Asiya ta Tsakiya, Kudancin Asiya, Kudu maso Gabashin Asiya, Sin, da Iberian Peninsula.
Ibn Battuta yayi tafiya fiye da Wani Mai bincike acikin tarihin kafin zamani, totalling around 117,000 km (73,000 mi), surpassing Zheng He with about 50,000 km (31,000 mi) and Marco Polo with 24,000 km (15,000 mi).[7][8][9] There have been doubts over the historicity of some of Ibn Battuta's travels, particularly as they reach further East.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Morocco Tangier Ibn Battuta.
-
Kwafin tarihi na zaɓaɓɓun sassa na Rahoton Balaguro na Ibn Battuta, 1836 CE, Alkahira
Bayanan Kula
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Larabci: ابن بطوطة; fully: Samfuri:Transliteration; Arabic: شمس الدين أبو عبد الله محمد بن عبد الله بن محمد بن إبراهيم بن محمد بن إبراهيم بن يوسف اللواتي الطنجي
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Cite book | last = Nehru | first = Jawaharlal | authorlink = Jawaharlal Nehru | title = Glimpses of World History | publisher = Oxford University Press | year = 1989 | page = 752 | isbn = 978-0195613230| title-link = Glimpses of World History After outlining the extensive route of Ibn Battuta's Journey, Nehru notes: "This is a record of travel which is rare enough today with our many conveniences.... In any event, Ibn Battuta must be amongst the great travellers of all time."
- ↑ Meri, Yousef (2019-07-02). "Ibn Baṭṭūṭa". obo. Retrieved 2022-06-20.
- ↑ Paul Starkey (2013). "Ibn Battuta". In Ian Richard Netton (ed.). Encyclopaedia of Islam. Routledge. p. 253. ISBN 978-1-135-17960-1.
- ↑ Pryor, John H. (2013-04-03). "The adventures of Ibn Battuta: a Muslim traveller of the 14th century (review)". Parergon. 10 (2): 252–253. doi:10.1353/pgn.1992.0050. ISSN 1832-8334. S2CID 144835824. Retrieved 2022-06-20.
- ↑ Chism, Christine (2013). "Between Islam and Christendom: Ibn Battuta's Travels in Asia Minor and the North". Cosmopolitanism and the Middle Ages. New York: Palgrave Macmillan US. pp. 59–78. doi:10.1057/9781137045096_4. ISBN 978-1-349-34108-5.
- ↑ [2][3][4][5]
- ↑ Parker, John (2004), "Marco Polo", The World Book Encyclopedia, 15 (illustrated ed.), United States: World Book, Inc., ISBN 978-0-7166-0104-3
- ↑ Dunn 2005, p. 20.
- ↑ Nehru, Jawaharlal (1989). Glimpses of World History. Oxford University Press. p. 752. ISBN 978-0-19-561323-0.