Jump to content

Carboxylic acid

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
carboxylic acid
structural class of chemical entities (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na carbon oxoacid (en) Fassara, organic acid (en) Fassara da carbonyl compound (en) Fassara
Bangare na ATPase-coupled carboxylic acid transmembrane transporter activity (en) Fassara, carboxylic acid transmembrane transporter activity (en) Fassara da carboxylic acid transmembrane transport (en) Fassara
General formula (en) Fassara RC(=O)OH
Canonical SMILES (en) Fassara OC([*])=O
SMARTS notation (en) Fassara [CX3](=O)[OX1H0-,OX2H1]
CXSMILES (mul) Fassara [*]C(=O)O |$_R$|

Carboxylic acid wani sashe ne daga cikin functional group wanda yake da tsarin structure data kunshi Carbon guda daya, da oxygen guda biyu dakuma Hydrogen guda daya, wadda take a RCOOH. R tana iya kasancewa Alkyl ko aryl group (Dangin benzene). Carboxylic acid suna da matukar amfani a ilimin chemistry dana likitanci gaba daya. Mafi yawancin magungunan da ake amfani dasu a yau suna dauke da carboxylic acid.