Jump to content

Badujala

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Badujala dai, gangace ta hausawa wacce ake mata baki biyu kuma ana yinta ne da fatar akuya. Makaɗan Badujalar hausa ta asali sukan kaɗa ta ne lokacin aikin noma ko kuma ayyukan gayya da makamantan irin haka.[1]

  1. Anyebe, Adam A. (2016). Development administration : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria]. ISBN 978-978-48643-6-7. OCLC 978351682.