Jump to content

Babatunde Kwaku Adadevoh

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Babatunde Kwaku Adadevoh
Rayuwa
Haihuwa jahar Legas, 4 Oktoba 1933
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Mutuwa 5 Oktoba 1997
Karatu
Makaranta University of Birmingham (en) Fassara
Jami'ar Ibadan
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a likita, pathologist (en) Fassara da Malami
Employers Jami'ar jahar Lagos
Kyaututtuka
Mamba Makarantar Kimiyya ta Najeriya

Dr. Babatunde Kwaku Adadevoh (an haife shi a ranar 4 ga watan Oktoban shekarar 1933 – ya mutu a ranar 5 ga watan Oktoban shekarar 1997). Likita ne a Nijeriya. An haifi shi ne a birnin Lagos, dake ƙasar Najeriya.