Jump to content

Annabi Isa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
sunan Annabi isah da mahaifiyarsa Maryam
sunan Annabi isah da larabci

Annabi Isa ɗaya ne daga annabawa wanda Allah ya tura zuwa ga mutane sai dai acikin addinin kiristoci ana Yi masa kallon da yafi manzanci.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.