Jump to content

Allura

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Allura
medical procedure type (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na parenteral administration (en) Fassara
Uses (en) Fassara site of injection (en) Fassara, hypodermic needle (en) Fassara da injection solution (en) Fassara
Sirinji
Allaurar hannu
allurar ɗuwawu
ana yiwa yaro allura riga-kafi
kalan wata allura
wannan itace Allura wanda ake dinkin wani abu misali kamar kaya
Allura da ake amfani da ita a asibiti dan baiwa marasa lafiya magani

Allura wata aba ce da ake amfani da ita wurin dinkin tufafi ko jaka ko takalmi da dai sauransu. Ana samar da allura ne ta hanyan sarrafa karfe. Haka kuma akwai allura wadda ake amfani da ita a Asibiti don yiwa marasa lafiya allura, ko kuma riga-kafi.[1] Haka kuma har dabbobi ana amfani da allura wajen yi musu alluran neman magani, da dai sauransu.