Ƙwai
Appearance
Kwai dai wani ruwan sinadarin halittane wanda wasu halittu jinsin mata, sukeyi musamman
nau'in tsuntsaye, macizai, ƙwari, da wasu dayawa daga dabbobin ruwa kifi da sauransu. Samfarin ƙwai dai mulmulalle ne kuma yawancin kwasfarsa nada karfi musamman na tsuntsaye banda na wasu ƙwari.
Kari bayani
[gyara sashe | gyara masomin]Kamar kifi kuwa nashi nada laushi da kyankyaso da dai sauran su. Dabbobinda keyin ƙwai suna yin shine lokaci bayan lokaci, akwai wadaynda kuma koshi nasa suyi ƙwan kamar agwagwa ta turawa tanayin kwaine lokacin sanyi da damina amma idan zata dinga samun koshi wanda ya wuce daidainta to zata dingayin ƙwai. To ammafa shi wannan nau'in ƙwan saidai aci domin baya ƙyanƙyasuwa saboda ƙoshi yakawoshi ba barbara ba.