Jump to content

Annabi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sake dubawa tun a 15:43, 24 Disamba 2023 daga Ibrahim Sani Mustapha (hira | gudummuwa)
Annabawa a Musulunci
sana'a
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na manzo da Quranic character (en) Fassara
Bangare na Ḥizb Allāh (en) Fassara
Amfani dawah (en) Fassara, Sabil Allah (en) Fassara da al-Sirat al-Mustaqim (en) Fassara
Facet of (en) Fassara Abd (en) Fassara
Jinsi namiji
Honorific suffix (en) Fassara Peace be upon him (en) Fassara
Addini Musulunci
Field of this occupation (en) Fassara bauta a musulunci
Bisa waḥy (en) Fassara da Tanzil (en) Fassara
Depicts (en) Fassara prophecy (en) Fassara, Huda (en) Fassara da Noor (en) Fassara
Alaƙanta da Taqwa (en) Fassara, obedience in Islam (en) Fassara, Istiqama (en) Fassara da Tauhidi
Kiyaye ta God in Islam (en) Fassara
Enemy (en) Fassara Shaitan (en) Fassara, Kafirai da Mushrik (en) Fassara
Yadda ake kira mace Prophetin des Islam da profeta del islam
Hannun riga da Munafiq, Mujrim (en) Fassara da Fasiq (en) Fassara

Kalmar Annabi an samo ta ne daga kalmar Larabci watoالنبي kuma tana nufin mutum wanda musulmai sukai imani cewar Allah yana aiko mala'ika Jibrilu a gare shi,Kuma da yaran harshen larabci tana nufin mutum wanda mai bada labari A hasashen Hausa kalmar tana nufin Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama a duk lokacin da aka fadeta ba tare da ansa sunan wani Annabi ba a gaban kalmar misali mutum yace Annabi yace to abin da zai zo zuciyar mai saurare yana nufin Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama.[1]

Annabawa a Muslunci

Littafan annabawan Allah Sune kamar haka;

Al-Kur'ani Annabi Muhammad Saw

Manazarta