Tekun Indiya
Appearance
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Tekun Indiya shine teku na ukku mafi girma a fadin duniya. Ya shafe kimanin arabba'i 70,560,000 km2. Tekun yana zagaye ne da nahiyar Asiya daga arewa, nahiyar Afrika daga yamma, Ostireliya daga gabas, sai kuma yankin Antatika daga kudu.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.