Bambanci tsakanin canje-canjen "Tekun Indiya"
Appearance
Content deleted Content added
No edit summary Tags: Gyaran wayar hannu Advanced mobile edit |
m Anyi gyara a rubutun da yake a sama |
||
Layi na 1 | Layi na 1 | ||
{{Databox}} |
{{Databox}} |
||
'''Tekun Indiya''' shine [[teku]] na ukku mafi girma a duniya. Ya shafe kimanin arabba'i 70,560,000 km2. Tekun yana zagaye ne da nahiyar [[Asiya]] daga arewa, nahiyar [[Afrika]] daga yamma, [[Ostireliya]] daga gabas, sai kuma yankin Antatika daga kudu. |
'''Tekun Indiya''' shine [[teku]] na ukku mafi girma a fadin duniya. Ya shafe kimanin arabba'i 70,560,000 km2. Tekun yana zagaye ne da nahiyar [[Asiya]] daga arewa, nahiyar [[Afrika]] daga yamma, [[Ostireliya]] daga gabas, sai kuma yankin Antatika daga kudu. |
||
[[File:Indian Ocean-CIA WFB Map.png|250px|thumb|right|Taswirar tekun Indiya]] |
[[File:Indian Ocean-CIA WFB Map.png|250px|thumb|right|Taswirar tekun Indiya]] |
Canji na 09:50, 15 Nuwamba, 2022
Tekun Indiya shine teku na ukku mafi girma a fadin duniya. Ya shafe kimanin arabba'i 70,560,000 km2. Tekun yana zagaye ne da nahiyar Asiya daga arewa, nahiyar Afrika daga yamma, Ostireliya daga gabas, sai kuma yankin Antatika daga kudu.