Jump to content

Bambanci tsakanin canje-canjen "Tekun Indiya"

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Content deleted Content added
Smshika (hira | gudummuwa)
m Anyi gyara a rubutun da yake a sama
Bajoga2021 (hira | gudummuwa)
No edit summary
Layi na 2 Layi na 2
'''Tekun Indiya''' shine [[teku]] na ukku mafi girma a fadin duniya. Ya shafe kimanin arabba'i 70,560,000 km2. Tekun yana zagaye ne da nahiyar [[Asiya]] daga arewa, nahiyar [[Afrika]] daga yamma, [[Ostireliya]] daga gabas, sai kuma yankin Antatika daga kudu.

[[File:Indian Ocean-CIA WFB Map.png|250px|thumb|right|Taswirar tekun Indiya]]
[[File:Indian Ocean-CIA WFB Map.png|250px|thumb|right|Taswirar tekun Indiya]]

{{Stub}}

Canji na 09:49, 23 ga Maris, 2023

Tekun Indiya
General information
Height above mean sea level (en) Fassara 0 m
Fadi 10,000 km
Yawan fili 76,174,000 km²
70,560,000 km²
Vertical depth (en) Fassara 7,450 m
3,711 m
Volume (en) Fassara 282,650,000 km³
264,000,000 km³
Suna bayan Indiya
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 20°S 80°E / 20°S 80°E / -20; 80
Bangare na World Ocean (en) Fassara
Kasa no value
Hydrography (en) Fassara
Inflow (en) Fassara
Ruwan ruwa Indian Ocean basin (en) Fassara

Tekun Indiya shine teku na ukku mafi girma a fadin duniya. Ya shafe kimanin arabba'i 70,560,000 km2. Tekun yana zagaye ne da nahiyar Asiya daga arewa, nahiyar Afrika daga yamma, Ostireliya daga gabas, sai kuma yankin Antatika daga kudu.

Taswirar tekun Indiya
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.