Maharashtra
Maharashtra jiha ce, da ke a Yammacin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 307,713 da yawan jama’a 112,374,333 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1960. Manyan biranen jihar su ne Mumbai ta Nagpur. Bhagat Singh Koshyari shi ne gwamnan jihar. Jihar Maharashtra tana da iyaka da jihohin biyar : Karnataka da Goa a Kudu, Telangana a Kudu maso Gabas, Chhattisgarh a Gabas, Gujarat da Madhya Pradesh a Arewa da Dadra da Nagar Haveli da Daman da Diu a Arewa maso Yamma.
Maharashtra | |||||
---|---|---|---|---|---|
महाराष्ट्र (mr) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Indiya | ||||
Babban birni | Mumbai | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 112,372,972 (2011) | ||||
• Yawan mutane | 365.19 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Marati | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 307,713 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Kalsubai (en) (1,646 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Bombay State (en) | ||||
Ƙirƙira | 1 Mayu 1960 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Maharashtra Legislative Assembly (en) | ||||
Gangar majalisa | Maharashtra Legislature (en) | ||||
• Governor of Maharashtra (en) | Ramesh Bais (en) (18 ga Faburairu, 2023) | ||||
• Chief Minister of Maharashtra (en) | Eknath Shinde (en) (30 ga Yuni, 2022) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:30 (en)
| ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | IN-MH | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | maharashtra.gov.in… |
Hotuna
gyara sashe-
New Palace, Kolhapur
-
Taj Mahal Hotel, Mumbai
-
Dogayen gine-gine na wasu birnen Jihar
-
State Bank of India, Cidco Colony (Vilholi), Nashik.
-
Asibitin Saifee, Mumbai
-
Tashar Bas
-
Nagpur Reserve Bank
-
Mumbai Malabar
-
Shaniwar Wada fort, Pune
-
Lonar crater
-
Palkhi 2008