Goa
Goa jiha ce, da ke a Yammacin kasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 3,702 da yawan jama’a 1,458,545 (in ji kidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1987. Babban birnin jihar Panaji ne. Birnin mafi girman jihar Vasco da Gama ne. Satya Pal Malik shi ne gwamnan jihar. Jihar Goa tana da iyaka da jihohin biyu: Maharashtra a Arewa, Karnataka a Gabas da Kudu.
Goa | |||||
---|---|---|---|---|---|
गोवा (hi) गोंय (gom) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Indiya | ||||
Babban birni | Panaji (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,458,545 (2011) | ||||
• Yawan mutane | 393.99 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Konkani (en) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | West India (en) | ||||
Yawan fili | 3,702 km² | ||||
Altitude (en) | 1,167 m | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Goa, Daman and Diu (en) | ||||
Ƙirƙira | 29 Mayu 1987 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | unicameralism (en) | ||||
Majalisar zartarwa | Goa Legislative Assembly (en) | ||||
Gangar majalisa | Goa Legislative Assembly (en) | ||||
• Shugaban ƙasa | Mridula Sinha (en) (26 ga Augusta, 2014) | ||||
• Chief Minister of Goa (en) | Pramod Sawant (en) (19 ga Maris, 2019) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 403XXX | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:30 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +91 0832 | ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | IN-GA | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | goa.gov.in |
Hotuna
gyara sashe-
File:India Goa Little Vagator Shiva-Head Cobra
-
India Goa Chapora River Boat
-
Shri-Mangesh-Temple,Goa