Katifa
Katifa na nufin abun kwanciya ne mai laushin gaske wadda tekanolojin zamani yazo da shi. Ana yin katifa zamani da fom (foam) sai kuma ta gargajiya da Auduga wani lokacin ma harda tsumma. Ana yin katifa ne saboda sauƙaƙe bacci da kuma yin shi cikin nishaɗi da annashuwa [1]
Katifa | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | padding (en) , appliance (en) da bedroom furniture (en) |
Bangare na | gado |
Amfani | Bacci |