0% found this document useful (0 votes)
2 views9 pages

Hausa Class Content

The document outlines details for an online class scheduled for March 13 and June 26, focusing on earning money through smartphones and affiliate marketing. Participants are encouraged to set reminders and engage actively, with a giveaway planned after the class. The class will be conducted in both English and Hausa to ensure understanding, and it emphasizes the importance of mindset in achieving success in online business.
Copyright
© © All Rights Reserved
We take content rights seriously. If you suspect this is your content, claim it here.
Available Formats
Download as DOCX, PDF, TXT or read online on Scribd
0% found this document useful (0 votes)
2 views9 pages

Hausa Class Content

The document outlines details for an online class scheduled for March 13 and June 26, focusing on earning money through smartphones and affiliate marketing. Participants are encouraged to set reminders and engage actively, with a giveaway planned after the class. The class will be conducted in both English and Hausa to ensure understanding, and it emphasizes the importance of mindset in achieving success in online business.
Copyright
© © All Rights Reserved
We take content rights seriously. If you suspect this is your content, claim it here.
Available Formats
Download as DOCX, PDF, TXT or read online on Scribd
You are on page 1/ 9

(Kafin fara class saboda tunatarwa sai kana turawa sau daya a rana,sannan koda wasa kada ka

bude group din ka kulleshi sabida akwai masu tura links marassa amfani dadai sauransu)

1(1)
1️⃣
*Aslm barka da warhaka*😇

*Class dinmu zai kasance on 26th (June) 8:30pm in sha Allah, fatan kowa zai zama a online a
lokacin.*

*Indai anmaida hankali in sha Allah za'a samu abunda ake bukata 😇*

*Fatan kowa zai zama a online a time din*

*bayan mun kammala class akwai {Giveaway} dazanyi in sha Allah *😇

*Make sure you set a reminder*

( )
2️⃣
*Aslm barka da warhaka*😇

*Class dinmu zai kasance on 13th March (Monday) 8:30pm in sha Allah, fatan kowa zai zama a
online a lokacin.*

*Indai anmaida hankali in sha Allah za'a samu abunda ake bukata 😇*

*Fatan kowa zai zama a online a time din*


*bayan mun kammala class akwai
Giveaway na 30k dazanyi *😇

*Make sure you set a reminder*

*(Sannan zamuyi class da harshen:*

*English/Hausa saboda kowa ya fahimta 📍)*

(Wannan shine class template din daza kk copy and paste acikin group dink zanyi Karin bayan
a gaba)
👇👇👇
*ASSALAMU ALAIKUM*

*YAN'UWA BARKANMU DA WANNAN LOKACI DAZAMU FARA GABADATAR DA MASTER


CLASS ƊINMU AKAN YANDA AKE SAMUN KUƊI DA WAYAR HANNU WATO
(SMARTPHONE)*
😇

*SUNANA:- (Insert your name)*

*6 FIGURES AFFILIATE MARKETER, FREELANCER, SPONSORED ADS EXPERT*

*FACEBOOK:- (insert your name)*

*TWITTER (X):- (insert your name)*

*INSTAGRAM:- (insert your name)*

*FATAN ANCIKA WAYA DA CHAJI SANNAN ANSAKA ISASHSHEN DATA 😊*

*DOMIN AJINE DAYAKEDA MUHIMMAN CI MUNA FATAN KUMA ZA'A MAIDA HANKALI
SOSAI, IN SHA ALLAH INDAI AN MAYARDA HANKALI ZA'A SAMU ABUNDA AKE NEMA 😊*

(Gabatarwa)

( Ka tabbatar ka tura da photo ka a hade, sannan zaka iyayin voice 🎤 note saboda yanada kyau
mutane suji muryanka su tabbatar da mutum suke magana bada robot ba 😅)

(Bayan minti 1 saika tura wannan)


👇👇

*KAFIN MUFARA CLASS ZANSO NADANYI MAGANA AKAN (MINDSET) AKAN KOWANI
BUSINESS INDAI BAKADA (MINDSET) MAI KYAU AKAI TO BAZAKA TABA CIN NASARA
AKAI BA INDAI HAR BAKA YARDA WAI ANA SAMUN 50K-100K KOMA FIYE SA HAKA A
ONLINE BA, A KOYAUSHE ZAKA TA DAUKAN KOWANI ONLINE BUSINESS SCAMM NE,
SHIYASA ZAKUGA A ABUNUWA DA DAMA AN BARMU A BAYA, SABODA BAMAYNI
BINKICE AKAN ABU KAFIN MU YANKE MASA HUKUNCI.*

(Son samu sai kadanyi voice note 🎤 koda kadanne akan mindset din)

(Bayan minti 1 saika tura wannan)


👇👇

*DARASIN MUNA FARKO*


1️⃣*HANYOYIN SAMUN KUDI A NIGERIA GUDA GOMA* *(TEN LEGIT ONLINE BUSINESS IN
NIGERIA)*

2️⃣*MENENE AFFLIATE MARKETING*

3️⃣*MEYASA MUKA DAUKI AFFLIATE MARKETING*

*ZAMUNA YIN KARATUN DA HAUSA DA KUMA TURANCI YADDA ZA'ANA FAHIMTA SOSAI
SANNAN FATAN ZA'A MAIDA HANKALI SOSAI *

(Bayan minti 1 saika tura wannan)


👇👇

1️⃣*DARASINMU NA FARKO*

*SANIN ONLINE BUSINESS GUDA 10 WANDA BABU SCAM ACIKI WANDA BA WANDA ZAI
RAINAMA WAYO YA DAMFAREKA (SCAMMING)*
*KUMA KO WANNE DAGA CIKIN BUSINESS DINNAN INDAI KA MAIDA HANKALI AKAI
KABAIWA ABUN MUHINMANCI ZAKA SAMU KUDI NA BAN MAMAKI😊*

11⃣ *AFFILIATE MARKETING*


2⃣2 *CRYPTOCURENCY*
3⃣3 *FOREX TRADING*
4⃣4 *E-COMMERCE BUSINESS*
5⃣5 *COPYWRITING*
6⃣6 *FREELANCING*
7⃣7 *CONTENT MARKETING*
8⃣8 *VIRTUAL ASSISTANCE*
9⃣9 *MANAGE SOCIAL MEDIA PROFILE*
🔟 *SPONSORED ADS*

(Zaka iyayin voice note 🎤 anan kadanyi Karin bayani hanyoyi goman online business din)

*DAGA YAU DUK WANDA YAKE GROUP DINNAN DAN ALLAH YA DAINA KALLON WANI
ABUN JEAALIFE, INSME, UWORK, KO MY BONUS, WORL OTC, DA MAKAMANTANSU A
MATSAYIN ABUNDA ZAI DAUKA BUSINESS YAN DAMFARANE TA KOWANI BANGARE
YAKAMATA MUTANENMU SU FAHIMTA KUMA SU GANE* *DUK WADANDA NA LISSAFO
DINNAN SUN WUCE KUMA KULLUM SABBI AKE KIRKIRA AMMA MUTANENMU SABODA
SON BANZA AJE AYITA CUTARSU SUNA ASARA😢*

(Bayan minti 1 saika tura wannan)


👇👇

*WANNAN SUNE ONLINE BUSINESS WANDA AKEYI A NIGERIA BATARE DA WANI ƁOYE
ƁOYEBA KUMA KOWA YASAN BA'A SAMUN KUDI SAI ANYI AIKI SO THAT IN KANA
TUNANIN ZAKASA 10K TAZAMA 20K KAYAUDARI KANKA KAMA DAINA WANNAN
TUNANIN AN WUCE WANNAN DOMIN ANYI A KARAYI YAKAMATA KAZAMA WAYAYYYE
KUMA MUUMINI ME AIKI DA HANKALI BA'A TABA CUTAR MUUMINI SAU BIYU A RAMI 1
SO THAT BABU WANI ONLINE BUSINESS WANI WANDA BA ABUNDA ZAKAI ABAKA KUDI
KYAUTA DAMFARACE KAWAI*

*DARASIN MU NA BIYU *
2️⃣

*MENENE AFFILIATE MARKETING*❔❔❔❔❔

*AFFILIATE MARKETING*

*A FAHINTA MAFI SAUKI SHINE HADA ME SIYA DA ME SIYARWA IDAN AN SIYI KAYA A
BAKA COMMISSION TA ONLINE*
*KAMAR DAI DILLANCI AMMA TA ONLINE*

*MISALI*
1️⃣

*INA SAIDA MOTA SAI NACE KA KAWO MIN ME SIYAN MOTA YASIYA TO ZAN BAKA
WANI KASO DAGA CIKI (COMMISSION) NA AIKIN DA KAYI NA KAWO ME SIYA A REAL
LIFE APPLICATION KENEN*

(Bayan minti 1 saika tura wannan)


👇👇

*MU MANA SAIDA (DIGITAL PRODUCTS) NE A ONLINE SANNAN MISALI IDAN KASIYARDA
PRODUCT MAI DARAJAR NAIRA 20K KANADA 50% COMMISSION KANADA 10K KENAN
IMAGINE KA SIYARDA GUDA 5 KANADA 50K KENAN😊 AMMA ZAIYI WAHALA KA SIYARDA
(PHYSICAL PRODUCT) ABAKA 15% NA ABINDA KA SIYAR 😔* *WANNAN A ƘARAMIN
LISSAFI KENAN*

(Voice note 🎤 )
*BAN BANCIN (PHYSICAL PRODUCTS ) DA (DIGITAL PRODUCTS)*

*PHYSICAL PRODUCTS*
*1- PHONE (WAYA)*
*2- GIDA*
*3- MOTA*
*4- LAPTOP*
*5- KAYAN SAWA*

*DIGITAL PRODUCTS*

*1- ONLINE COURSES


*2- EBOOK*
*3- SUBSCRIPTION SERVICES*
*4- AUDIO BOOKS*

*(Physical product)*
*Abunda zaka gani kuma zaka taba da hannuka*

*(Digital product)*
*Abunda zaka gani Amma bazaka taba da hannunka ba*

(Zaka iyayin voice 🎤 note anan don Kara wayar dakai gameda physical and Digital products)

(Bayan minti 2 saika tura wannan)


👇👇

*DARASI NA UKU*
3⃣

*MEYASA MUKA DAUKI AFFILIATE MARKETING A CIKIN GOMAN (10) ONLINE


BUSINESS*❔❔❔❔❔❔

*AFFILIATE MARKETING TANADA SAUKI AMMA IDAN HAR ZAKA MAYARDA HANKALI
SOSAI DOMIN KOWA ZAI IYA A CIKIN SATI BIYU ZUWA SATI 3 SANNAN SABANIN
RAGOWAR IN FOREX NE SAIKA IYA ANALYSIS SANNAN AKWAI RISK (HADARI) SOSAI IN
RAGOWARNE SAIKANA DA ILIMIN COMPUTER ME ZURFI*

*AFFILIATE MARKETING*
*MAFI KARANCI KASAMU 30K A DUK SATI IN KANA AFFILIATE MARKETING AMMAFA
SAIKA MAIDA HANLI SOSAI KADAN BAIWA ABUN LOKACI,DOMIN IYA YAWAN SIYARDA
KAYANKA IYA YAWAN KUDINDA ZAKAKE SAMU ADUK SATI 😊*

*MUTANE DA DAMA SUNA KIRANTA BAYAN AFFLIATE MARKET DA (SIX FIGURED


MARKET) ANA NUFIN KASUWAR DA AKE SAMUN KUDI NUMBOBI GUDA SHIDA MISALI
₦100,000 INKA DUBA NA RUBUTA DUBU DARI NUMBA SHIDA SHINE TAKEN KASUWAR
SANNAN TANACI KULLUM BABU WEEK END*😊

*NASAN DAI ANAN BABU WANDA ZAICE BAYA IYA RIKE WAYA HANNUN SA SAMADA 1
HOUR *😁

(Bayan minti 1 saika tura wannan)


👇👇

*AKWAI KASUWANNI DA DAMA WADANDA AKEYIN AFFILIATE MARKETING DASU ZAKA


IYAYIN REGISTER KYAUTA A WASUN SU WASUN KUMA SAIKA BIYA DUK SHEKARA
KAFIN SUBAKA DAMAR FARA AMFANI DA KASUWAR SU*

*GA KADAN DAGA CINKIN KASUWANNIN*

1️⃣*SELLS ROCKET*
2️⃣*SELAR*
3️⃣*STAKCUT*
4️⃣*DIGETSTEM*

*ZAKA IYA REGISTRATION DASU AMMA KODA KAYI REGISTER DASU IDAN BAKADA
ILIMIN KASUWANCI TOFA KAYI A BANZA KUMA KAYI HASARAN LOKACINKA DA
KUDINKA💯*

*KAFIN KAFARA WANNAN BUSINESS DIN DOLE KANA BUKATAR ILIMI SABODA GUJEWA
HASARAN KUƊI DAKUMA LOKACINKA*

*KARIN BAYANI*

*MISALI ABOKINKA YANA KASUWA KAI KUMA BAKA ZUWA KASUWA KANA GIDA SAI
YABAKA SHADDA KASAKA A STATUS WANI YAGANI YA SIYA TO ABUNDA ABOKINKA ZAI
BAKA SHI AKE KIRA DA (COMMISSION) KAI KUMA AIKIN DA KAYI SHI AKE KIRA DA
(AFFILIATE MARKETING) 😇
WANNAM MISALIN (PHYSICAL PRODUCTS) KENAN?*
*FATAN DAI ANAJIN DADIN KARATUN *

*IDAN ANAN TARE DANI AYI DROPPING EMOJI MMM*

(Awannan gabar zaka iya bude class na minti 1 zuwa 2 saika rufe saboda ka tabbatar ana biye,
daga Nan bazaka sake budewa ba duk Mai tambaya yabika ta DM)

*WOW ABUN YAYI KYAU SOSAI KUMA NAJI DADI GANIN YANDA AKE BIYE DANI 😊*

(Bayan minti 1 saika tura wannan)


👇👇

*ME HALACCIN WANNAN BUSINESS DIN*

*WANNAN BUSINESS DIN HALAK NE INDAI HAR ZAKAYI SHI DA GASKIYA DAKUMA
RIKON AMANA ZAKA IYA ZUWA GOOGLE KAYI SEARCHING DON TABBATARWA*

(Voice note 🎤)

(Bayan minti 1 saika tura wannan)


👇👇

*ABUN MAMAKIN KUMA ABUN HAUSHI SHINE 😞 YAN AREWA YAWANCINMU BAMU
YARDA MA GABA DAYA ANA SAMUN KUDI A ONLINE BA SANNAN MUN DAUKI KOMAI
(SCAM) NE SHIYASA AKA BARMU A BAYA, AMMA YANZU ALHAMDULILLAH MUTANENMU
SUN FARA GANO BAKIN ZAREN SUN FARA SHIGA INTERNET DON RUFAWA KANSU
ASIRI 😊*

(Voice note 🎤)

(Bayan minti 1 saika tura wannan)


👇👇

*WANNNAN SUNE KADAN DAGA CIKIN KUƊIN DA 💸 MUKE SAMU AWANNAN BUSINESS
ƊIN NIDA (STUDENTS) ƊIN A WATO DALIBAI NA*👇👇🏼👇

(Voice note 🎤)

(Anan saika tura screenshot na payment (email and alerts) dinka, idan baka fara recieving ba
zaka iya amfani dana wasu AFFLIATE din amma, zuwa gaba idan zakayi wani class sai kayi
amfani da naka Amma still dai zakake amfani dana wasu AFFLIATE dinma)
*AKWAI VIDEO DAYAYI BAYANI GAMEDA AFFILIATE MARKETING ZAN TURO LINK DIN
KOWA SAIYA JE YA KALLA YANZU KAMIN LINK DIN YAYI EXPIRE* 📵

*INDAI HAR KA FAHIMCI BAYANI DA AKAYI ACIKIN VIDEO KUMA KA GAMSU TO TABBAS
ZAKA IYA AFFILIATE MARKETING * *IN SHA ALLAH😊*

(Anan zaka iyayin voice 🎤 note akan kallon video saboda yanada muhimmaci idan har mutum
yanaso ya Kara fahimtar business din)

*WANNAN SHINE LINK DIN VIDEO DAYAYI BAYANI YANDA ZAKA FARA AFFILIATE
MARKETING DIN KANTA* . *SO SAI A KALLA YANZU BEFORE LINK DIN YAYI EXPIRE*

*BAYAN ANYI CLICKING LINK DIN VIDEO SHINE A FARKO TA SAMA*

👇👇👇

( Insert your VSL or WEBINAR Link)

👇👇

( Insert your VSL or WEBINAR Link)

*BAYAN KA GAMA KALLON VIDEO SAI KAMUN MAGANA, ZANNU NAMA YANDA ZAKA
FARA KAYI (REGISTER) ,SANNAN NA KOYAMA DUK WATA HANYANR DANABI NAYI
NASARA NAKE SAMUN KUDI DA AFFILIATE MARKETING SANNAN NAYI ADDING DINKA A
PERSONAL MENTORSHIP GROUP ƊINA KA HAƊU DA MANYAN STUDENTS DINA *😇

(Bayan 2 minutes saika tura wannan)


👇👇👇

*BATUN 30K GIVEAWAY DANACE ZANYI BAYAN MUN GAMA CLASS GA YANDA ABUN ZAI
KASANCE*

*SABODA MUNYI YAWA AMMA DUKDA HAKA DAI BAZAI GA GARA BA*

*MUTUM 10 NA FARKO DASUKAYI REGISTRATION KOWANNEN SU ZAI SAMU DISCOUNT


NA 3K 😊 IDAN SUKA CIKA SHIKENAN DUK WANDA ZAIYI REGISTRATION ZAIYI DA
NORMAL PRICE NE BABU DISCOUNT SAI KA HANZARTA KA KALLI VIDEO DOMIN KA
KASANCE DAYA DAGA CIKIN MASU SAMUN DISCOUNT*
*NOTE!!!*
*SANNAN DISCOUNT DIN ZAI KARE NANDA 24 HOURS NE 🧏 DAGA YAKARE KUMA
SHIKENAN*

😊
*(MASHA ALLAH CLASS DINMU YAZO KARSHE)*

(Batun discount ya danganta da kalar course dinda kake (promoting) tallatarwa nawa ne
kudinsa saika lissafa yanda abun zai kasance idan zakayiwa mutum 10 discount ko fiyeda
haka)

(Sannan idan bakada kudinda zaka cikawa student ba dole bane sai kayi discount kawai dai
ragi yanada dadi ko Kaine kana bukatar ragi 😊 (offer)

(Sannan koda ka samu fiyeda mutum 10 kokuma basu kaiba zaka iya cewa saura slots 2 ko 3
sabida wasu sunfi shiga a karshen lokaci idan sukaga Abu yakura karewa)

(NASIHA)

PLEASE KODA YAUSHE KAZAMA MAI GASKIYA AKAN WANNAN BUSINESS DIN WALLAHI
ZAKAGA CI GABA SOSAI, AMMA IDA KAZAMA MAI KARYA WAIDON ASAYI PRODUCT A
WAJENKA KAYITA CI BAYA KENAN 🤷💯

You might also like