3RD TERM HAUSA L2 NOTE J S 2 BY MARKUS AND BAWA LAWAL
3RD TERM HAUSA L2 NOTE J S 2 BY MARKUS AND BAWA LAWAL
3RD TERM HAUSA L2 NOTE J S 2 BY MARKUS AND BAWA LAWAL
SCHEME OF WORK .
1
MAKO. BATU. TOPICS. GURI DA MANUFA.
2
WEEKS. AIMS AND OBJECTIVES.
1. Ma’anar Karin magana Dalibai su san ma’anar Karin
Magana da kuma hikimominta.
(learn how to use proverbs in
Hausa language.)
2. Koyar da hira. Dalibai su iya karanta hira
tsakanin mutane da kuma amsa
tambayoyi.
(learn how to read conversation
and answer some questions in
Hausa.)
3. Bayyana halin da zuciya da jiki ke Dalibai su iya bayyana irin yadda
ciki. jikinsu ke ciki na ciwo ko yunwa
da Hausa.
(learn how to express their state
of feelings in Hausa language.)
Fassara kalmomi da gajerun
4. jimloli . Dalibai su iya fassara kalmomi
da gajerun jimloli.
(learn how to translate some
words and short sentences from
English to Hausa language)
5. Koyar da kalmomi tare da Dalibai su san kalmomi tare da
kishiyoyinsu. kishiyoyinsu da Hausa.
(learn the opposite of some
Hausa words)
6. Sana’o’in Hausawa Dalibai su iya tantance
rukunonin sana’o’in Hausawa.
(learn the types of Hausa local
occupations and their categories
in Hausa language.)
7. Bayani akan sana’o’in noma, kiwo, Dalibai su san yadda ake
kira, fawa da wanzanci. gudanar da wadannan sana’o’in
da Hausa.
(explain how faming, animal
husbandary and black smithing
is in Hausa language.)
8. Maimaitawa da jarabawa. Dalibai za su maimaita aikin da
3
ya gabata tare da rubuta
jarabawa.
(revision and exams.)
Karin Magana > Gajeren zance ne mai cike da hikima. Karin Magana kan kasance wani dogon
labara amma aka takaitashi domin koyar da wata hikima ta musamman .
FASSARA (TRANSLATION)
ENGLISH HAUSA
Musa is running to school. Musa yana gudu zuwa makaranta.
4
Food is ready. Abinci ya dahu.
1. Farauta.
2. Kira.
3. Gini.
4. Rini
5. Dukanci.
6. Sassaka.
7. Fatauci.
8. Noma.
9. Su/ kamun kifi.
10. Wanzanci
11. Fawa.
12. Kiwo.
SANA’O’IN MATA.
1. Kisto. 4. Suyar cincin.
2. Sussuka. 5. Suyar gyada.
3. Kosai. 6. Dakuwa.
7. Tuwo da miya. 11.
8. Waina da miya.
9. Kuli-kuli.
10. Ridi.
SANA’O’IN TARAYYA.
1. Noma.
2. Waka.
3. Kiwo.
4. Fawa.
5. Dillanci.
6. Kasuwanci
7. Saka.
8. Maganin gargajiya.
9. Roko.
BAYANI AKAN SANA’AR NOMA DA NA KAMUN KIFI.
1. Ruwa/rafi/kogi.
2. Kugiya.
3. Taru.
4. Bango/gora.
5. Kalli.
6. Mashi.
7. Kwarfe/kwarya ds