Jump to content

salla

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

salla Rukuni ne daga cikin rukunnan musulunci, wajibi ne akan dukkan Musulmi, baligi, me Hankali. salla tanada adadin raka'o'in ta Barin ta kafirci ne salla Kashi biyu ne sune kamar haka;

  1. Sallar Farilla.
  2. sallar nafila.

Misali

[gyarawa]
  • Raka'a biyu ake bayyanawa a sallar isah.
  • Raka'a biyu Musa ya samu na juma'a.
  • Dole kayi karatun fatihu a kowace surah