Jump to content

kora

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

bayani

[gyarawa]

kora wani irin ciwo ne wanda yake fitowa akai yakan hana gashi ya fito a duk inda ya fito, yanayi kamar ƙuraje gun yanayin fari ya kewaye gunda yafito.

Misali

[gyarawa]
  • Koran ya warke.
  • Kan yaron da kora.
  • Nasiyo maganin kora

Kora abinda da ake nufi da wannan Kalmar shine kada wani mutun ko kuma wata dabba

Misali

[gyarawa]
  • Dan fulani Yana kora garken shanu
  • Zaharaddini kora yaro waje
  • An kora awaki daji