Jump to content

Zango

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Suna

[gyarawa]

Zango About this soundZango  Waje ne da ake amfani da shi wajen yin sansani wajen kuma ya kan ƙunshi kayan girki,ruwa da Banɗaki.[1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Mun sauka a Zango a birnin Maiduguri.
  • Sojoji sun kafa Zango a cikin daji.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,35
  2. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,22