Jump to content

Mai

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Mai abune me ruwa da'ake amfani dashi domin dafa abinci kuma ana shafawa ajiki. Ya kasu kashi-kashi. Kamar mangyada, manja da man shafawa.[1]

Misali

[gyarawa]
  • Zanje jasuwa insayawa kakana mai anjima

Mai Yana daukan ma'anar wanda ya mallaki wani abu.

  • Sambo ne mai jakin.

ENGLISH

[gyarawa]
  • Oil
  • Owner

Manazarta

[gyarawa]
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,85