Ba
Ba Ba (help·info) Kalmar nahawu da kena nuni ga ki ko rashin abu a cikin Jimla, tare da kore yiwuwar aiki ko abu.
[1]
[2]
Misalai
[gyarawa]- ba haka ba ne
- shi ba mawaki ba ne
- ba ta je ko’ina ba
- ba ya nan
Fassara
[gyarawa]- Turanci: not,no
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,8
- ↑ https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=ba