Aro
Appearance
Aro amsar abu daga wajen wani ko wasu domin amfani dashi na wani lokaci da niyya maidawa
Misalai
[gyarawa]- Abokina ya bani aron kuɗi zuwa karshen. wata zan maida mai da kuɗin shi.
- Nayi aron motar abokina zamuje wajen biki.
Karin Magana
[gyarawa]- Kayan aro abun banza ne
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,18