Jump to content

Alhamis

Daga Wiktionary

AlhamisAbout this soundAlhamis  Ɗaya ce daga cikin Ranakun mako wacce take kafin Ranar juma'a.

Misalai

[gyarawa]
  • Yau laraba gobe alhamis ba makaranta.
  • Zanje kasuwa Alhamis mai zuwa.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci:Thursday
  • Larabci: الخميس[1]

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.