Jump to content

Rami

Daga Wiktionary
Sake dubawa tun a 15:25, 16 Janairu 2024 daga Mahuta (hira | gudummuwa)
(bamban) ← Tsohon zubi | Zubi na yanzu (bamban) | Zubi na gaba → (bamban)

Hausa

[gyarawa]

Rami Wani muhalli ne da yake da zurfi da ake samun shi a karkashin kasa, a yayin da wadansu halittun suke rayuwarsu a ciki.

Misali

[gyarawa]
  • Akuya ta faɗa rami
  • An gina rami