kila
Appearance
Hausa
[gyarawa]Asalin Kalma
[gyarawa]Watakila kalman la'alla ta samo asali ne daga harshen larabci.
Furuci
[gyarawa]Suna (n)
[gyarawa]Kila kalmace ta hausa da ke nuna rashin tabbacin abu. Ana kuma amfani da ita yayin da mai magana ke kokwanto akan aukuwan abu, ko yiwuwar aikuwarsa.[1]
Fassara
[gyarawa]- Turanci (English): may be
- Faransanci (French): meɪ
- Larabci (Arabic): rubbama - ربما
Kalmomi masu alaka
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 106. ISBN 9789781601157.