Jump to content

Stephen Macht

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Stephen Macht
Rayuwa
Haihuwa Philadelphia, 1 Mayu 1942 (82 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Karatu
Makaranta Dartmouth College (en) Fassara
Indiana University (en) Fassara
Tufts University (en) Fassara
London Academy of Music and Dramatic Art (en) Fassara
Sana'a
Sana'a stage actor (en) Fassara, ɗan wasan kwaikwayo da dan wasan kwaikwayon talabijin
IMDb nm0532685
stephenmacht.org

Stephen Robert Macht[1] (haihuwa: 1 ga Mayu 1942) dan wasan kwaikwayo na talabijin da kuma fim na Amurka.

Tarihin rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Macht a Philadelphia dake jahar Pennsylvania, iyayenshi yahudawa ne, mahaifiyarta Janette, mahaifinshi kuma Jerome Irving Macht.[2]

  1. https://en.wikipedia.org/wiki/Stephen_Macht#cite_note-yml-1
  2. https://en.wikipedia.org/wiki/David_Costabile#cite_note-3