Jump to content

Osun

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Osun


Kirari «land of virtue»
Inkiya Ilu-aro (City of Tie and Dye).
Suna saboda Kogin Osun
Wuri
Map
 7°30′N 4°30′E / 7.5°N 4.5°E / 7.5; 4.5
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya

Babban birni Osogbo
Yawan mutane
Faɗi 4,705,589 (2016)
• Yawan mutane 508.66 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Yarbanci
Labarin ƙasa
Bangare na South West (en) Fassara
Yawan fili 9,251 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 27 ga Augusta, 1991
Muhimman sha'ani
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Osun State Executive Council (en) Fassara
Gangar majalisa Osun State House of Assembly (en) Fassara
• Gwamnan Jihar Osun Ademola Adeleke (27 Nuwamba, 2022)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 230001
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho +234
Lamba ta ISO 3166-2 NG-OS
Wasu abun

Yanar gizo osunstate.gov.ng
Itagun
Al'ummar Osun
Lambar motar jihar Osun
jihar Osun
Al'ummar Osun

Jihar Osun jiha ce dake kasar Najeriya.Tana da yawan fili kimanin kilomita araba’in 9,251 da yawan jama’a kimani miliyan hudu da dubu dari daya da talatin da bakwai da dari shida da ashirin da bakwai (jimillar shekarar dubu biyu da biyar 2005). Babban birnin tarayyar jahar ita ce Osogbo. Rauf Aregbesola, shi ne gwamnan jihar tun zaben shekara ta dubu biyu da sha daya 2011 har zuwa yau ya sauka ya mika wa Adegboyega Oyetola.bayan ya samu nasarar cin zaben da aka gudanar. Mataimakiyar gwamnan ita ce Grace Titilayo Laoye-Tomori. Dattijan jihar su ne: Ademola Adeleke, Christopher Omoworare Babajide da Olusola Adeyeye. [1]

Jihar Osun tana da iyaka da jihohin hudu: Ekiti, Kwara, Ogun kuma da Ondo.

Tsofaffin Manyan gine gine a Osun
Filin jirgin saman Osun

[2]

kananan Hukumomi

[gyara sashe | gyara masomin]

Jihar Osun nada kananan hukumomi guda talatin 30, Sune:

LGA Headquarters
Aiyedaade Gbongan
Aiyedire Ile Ogbo
Atakunmosa ta Gabas Iperindo
Atakunmosa ta Yamma Osu
Boluwaduro Otan-Ayegbaju
Boripe Iragbiji
Ede ta Arewa Oja Timi
Ede ta Kudu Ede
Egbedore Awo
Ejigbo Ejigbo
Ife ta Tsakiya Ile-Ife
Ife ta Gabas Oke-Ogbo
Ife ta Arewa Ipetumodu
Ife ta Kudu Ifetedo
Ifedayo Oke-Ila Orangun
Ifelodun Ikirun
Ila Ila Orangun
Ilesa ta Gabas Ilesa
Ilesa ta Yamma Ereja Square
Irepodun Ilobu
Irewole Ikire
Isokan Apomu
Iwo Iwo

[3]

Obokun Ibokun
Odo Otin Okuku
Ola Oluwa Bode Osi
Olorunda Igbonna, Osogbo
Oriade Ijebu-Jesa
Orolu Ifon-Osun
Osogbo Osogbo


Jihohin Najeriya
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa

Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara