Numfashi
Appearance
Numfashi | |
---|---|
biological process (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | gas exchange (en) |
Bangare na | respiration (en) |
Product, material, or service produced or provided (en) | breath (en) |
Object class of occurrence (en) | iska |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Numfashi hanyace ta gudanar da shiga da fitar iska a jikin halittu masu rai, hakan na faruwa ta hanyar shigar da iska mai sanyi zuwa cikin Huhu, domin amfanin jiki, sannan a sake fitar da iskar waje, iskar da aka fitar waje zata kasan ce iska mai zafi.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Yanayin ta ya nuna ta shaƙi Numfashi
-
Yanayin Shaƙa da fitar da Numfashi