Nadir Manuel
Appearance
Nadir Manuel | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | mace |
Ƙasar asali | Angola |
Suna | Nadir |
Sunan dangi | Manuel |
Shekarun haihuwa | 30 Nuwamba, 1986 |
Wurin haihuwa | Benguela |
Harsuna | Portuguese language |
Sana'a | basketball player (en) |
Matsayin daya buga/kware a ƙungiya | power forward (en) |
Work period (start) (en) | 2002 |
Mamba na ƙungiyar wasanni | ASA Basket (en) |
Wasa | Kwallon kwando |
Nadir Graciete de Fátima Manuel (an haife ta a cikin shekara ta 1986) ƙwararriyar ƴar wasan ƙwallon kwando ne na ƙasar Angola. [1] A gasar Olympics ta lokacin rani ta shekarar 2012, ta yi takara ga tawagar ƙwallon kwando ta mata ta Angola a gasar mata . Tana 6 ft 1 inci tsayi.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Nadir Manuel". London 2012. The London Organising Committee of the Olympic Games and Paralympic Games Limited. Archived from the original on 27 August 2012. Retrieved 12 September 2012.