Modibo Keïta
Appearance
Modibo Keïta | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
22 Satumba 1960 - 19 Nuwamba, 1968 - Moussa Traoré →
1956 - 1956 District: French Sudan (en)
| |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | Bamako, 4 ga Yuni, 1915 | ||||||
ƙasa |
Mali Faransa | ||||||
Harshen uwa | Faransanci | ||||||
Mutuwa | Kidal (en) , 16 Mayu 1977 | ||||||
Ƴan uwa | |||||||
Abokiyar zama |
Mariam Travélé (en) (1930s - Keïta Fatoumata Haïdara (en) (1952 - Keïta Fatoumata Diallo (en) (1962 - | ||||||
Karatu | |||||||
Makaranta | École normale supérieure William Ponty (en) | ||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||
Wurin aiki | Faris | ||||||
Kyaututtuka | |||||||
Imani | |||||||
Addini | Musulunci | ||||||
Jam'iyar siyasa | Sudanese Union – African Democratic Rally (en) |
Modibo Keïta (4 ga Yuni 1915 - 16 May 1977) shi ne shugaban ƙasar Mali na farko (1960-1968) kuma Firayim Minista na Tarayyar Mali . Ya nuna wani salon gurguzu .
Sauran yanar gizo
[gyara sashe | gyara masomin]Media related to Modibo Keita at Wikimedia Commons