Michael Essien
Michael Essien | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Cikakken suna | Michael Kojo Essien | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Accra, 3 Disamba 1982 (42 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Ghana | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Yaren Akan | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Makaranta | St. Augustine's College (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Yaren Akan | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 85 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 177 cm | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
michaelessiengh.com… |
Michael Kojo Essien (An haife shi a ranar 3 ga watan Disamban a shekara ta 1982) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafan ƙasar Ghana ne wanda ya taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya kuma a yanzu haka memba ne na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Danish Superliga ta FC Nordsjælland. Har ila yau, ya buga wa tawagar kwallon kafa ta ƙasar Ghana wasa sama da sau (50).A lokacin da yake sharafin sa, a na ɗaukar Essien a matsayin ɗaya daga manyan 'yan wasan tsakiya na duniya.
Fara Ƙwallon Ƙafa
[gyara sashe | gyara masomin]Essien ya fara wasansa ne da buga wa kungiyar Liberty Professional wasa a Ghana. A shekarar 2000, ya koma Faransa ya shiga Bastia, inda ya cinye kakar wasanni uku a nan kuma adadin wasannin da ya buga a nan sun kai 60, kafin ya koma ƙungiyar dake rike da kambun Ligue 1, wato Lyon a shekara ta 2003. A Lyon, Essien ya ci kofuna bi-da-bi a jere a shekara ta 2003 zuwa 2004 da 2004 zuwa 2005, kuma ya lashe kambun Lig 1, na Gwarzon Ɗan Wasan a Shekara ta 2005. A tsawon shekaru biyar da ya yi a Faransa, ya sami zama ɗan ƙasar Faransa. A cikin a shekara ta 2005, Essien ya sanya hannu tare da kungiyar Premier ta Chelsea A Chelsea, Essien ya taimaka wa kungiyar ta lashe gasar Premier a shekarar 2006 da 2010, da kuma kofunan FA uku da na League daya. Ya lashe gasar zakarun Turai a shekara ta 2012, yayin da yake sanya shi a matsayin wanda ya zo na biyu a gasar zakarun Turai na UEFA na shekarar 2008 . Ya lashe kyautar gwarzon Golan Chelsea a kakar sau biyu, a kakar shekarun 2006 zuwa 2007. da 2008 zuwa 2009.
Tarihin Rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Essien ne a babban birni Ghana Accra, iyayen sa su ne Aba Gyandoh da James Essien, Essien ya halarci Gomoa Nyanyano DC Primary and JSS. Ya fara wasan kwallon kafa ne bayan kammala karatunsa a Kwalejin St. Augustine da ke Cape Coast, yana wasa a wani kulob na gida da ake kira Liberty Professionals .
Ƙungiyoyin da Yayi Wasa
[gyara sashe | gyara masomin]Bastia
[gyara sashe | gyara masomin]Lyon
[gyara sashe | gyara masomin]Chelsea
[gyara sashe | gyara masomin]Real Madrid (aro)
[gyara sashe | gyara masomin]Milan
[gyara sashe | gyara masomin]Essien ya kulla yarjejeniya da kulob din Milan na Italiya kan kwantiragin shekara daya da rabi a ranar( 27) ga watan Janairun a shekara ta (2014) .
Panathinaikos
[gyara sashe | gyara masomin]Persib Bandung
[gyara sashe | gyara masomin]Sabil
[gyara sashe | gyara masomin]A ranar 16 ga watan Maris a shekara ta (2019), Essien ya sanya hannu kan yarjejeniyar shekara daya da rabi tare da Sabail FK na Premier League na Azerbaijan, wanda kuma zai ga ya horar da kungiyar U(19) din su.
Wasa a Mataki na Duniya
[gyara sashe | gyara masomin]Essien ya fara buga wasan farko a Gasar cin Kofin Kasashen Afirka da Morocco a ranar( 21) ga watan Janairun shekarar ( 2002). amma ya buga wa Ghana wasa a wasan sada zumunci da Masar a ranar( 4) ga watan Janairun shekarar( 2002) .
Aikin Horar da 'Yan Wasa
[gyara sashe | gyara masomin]FC Nordsjælland
[gyara sashe | gyara masomin]Salon wasa
[gyara sashe | gyara masomin]Essien ya kasance ɗan wasan tsakiya mai ƙarfi, wanda sau da yawa yakan taka rawa a tsakiyar tsakiya . Sauda yawa ana yi masa magana a matsayin dan wasan tsakiya-zuwa-dambe saboda ikonsa na yin kuzari wajen tallafawa duka wasan zagi da na kare, da kuma karfin fada-a-ji da yake fuskanta, wanda ya sanya masa lakanin "The Bison". [1] Essien zai iya taka leda a matsayin mai tsaron gida, a dama na kariya da kuma a tsakiya . Baya ga yawan aiki, karfin jiki, da kwarewar kariya, Essien ya kuma mallaki fasaha mai kyau, hangen nesa, hazakar dabara, da halaye na jagoranci, kuma ya kasance mai karfin zura kwallaye daga nesa.
Rayuwar Kai
[gyara sashe | gyara masomin]A watan Maris na shekarar( 2021), Essien ya nuna goyon bayansa ga 'yan LGBT a Ghana akan Twitter da Instagram . Daga baya ya goge rubutun bayan ya fuskanci suka daga wasu masu amfani da shafin na Ghana a dukkan bangarorin biyu.
Ƙididdigar Wasanni
[gyara sashe | gyara masomin]Club | Season | League | National Cup | League Cup | Continental | Other | Total | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Division | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | ||
Bastia | 2000–01 | Ligue 1 | 13 | 1 | 2 | 0 | 0 | 0 | — | — | 15 | 1 | ||
2001–02 | 24 | 4 | 4 | 0 | 2 | 1 | 0 | 0 | — | 30 | 5 | |||
2002–03 | 29 | 6 | 1 | 0 | 1 | 0 | — | — | 31 | 6 | ||||
Total | 66 | 11 | 7 | 0 | 3 | 1 | — | — | 76 | 12 | ||||
Lyon | 2003–04 | Ligue 1 | 34 | 3 | 2 | 0 | 1 | 0 | 8[lower-alpha 1] | 0 | 1[lower-alpha 2] | 1 | 46 | 4 |
2004–05 | 37 | 4 | 2 | 0 | 0 | 0 | 10[lower-alpha 3] | 5 | 1[lower-alpha 4] | 0 | 50 | 9 | ||
Total | 71 | 7 | 4 | 0 | 1 | 0 | 18 | 5 | 2 | 1 | 96 | 13 | ||
Chelsea | 2005–06 | Premier League | 31 | 2 | 4 | 0 | 1 | 0 | 6[lower-alpha 5] | 0 | — | 42 | 2 | |
2006–07 | 33 | 2 | 5 | 1 | 6 | 1 | 10[lower-alpha 6] | 2 | 1[lower-alpha 7] | 0 | 55 | 6 | ||
2007–08 | 27 | 6 | 2 | 0 | 4 | 0 | 12[lower-alpha 8] | 0 | 1[lower-alpha 9] | 0 | 46 | 6 | ||
2008–09 | 11 | 1 | 3 | 0 | 0 | 0 | 5[lower-alpha 10] | 2 | — | 19 | 3 | |||
2009–10 | 14 | 3 | 0 | 0 | 1 | 0 | 6[lower-alpha 11] | 1 | 1[lower-alpha 12] | 0 | 22 | 4 | ||
2010–11 | 33 | 3 | 2 | 0 | 0 | 0 | 8[lower-alpha 13] | 1 | 1[lower-alpha 14] | 0 | 44 | 4 | ||
2011–12 | 14 | 0 | 3 | 0 | 0 | 0 | 2[lower-alpha 15] | 0 | — | 19 | 0 | |||
2013–14 | 5 | 0 | 1 | 0 | 3 | 0 | — | — | 9 | 0 | ||||
Total | 168 | 17 | 20 | 1 | 15 | 1 | 49 | 6 | 4 | 0 | 256 | 25 | ||
Real Madrid (loan) | 2012–13 | La Liga | 21 | 2 | 7 | 0 | — | 7[lower-alpha 16] | 0 | — | 35 | 2 | ||
Milan | 2013–14 | Serie A | 7 | 0 | 0 | 0 | — | 2[lower-alpha 17] | 0 | — | 9 | 0 | ||
2014–15 | 13 | 0 | 0 | 0 | — | — | — | 13 | 0 | |||||
Total | 20 | 0 | 0 | 0 | — | 2 | 0 | — | 22 | 0 | ||||
Panathinaikos | 2015–16 | Super League Greece | 13 | 1 | 3 | 0 | — | 0 | 0 | — | 16 | 1 | ||
Persib Bandung | 2017 | Liga 1 | 29 | 5 | — | — | — | — | 29 | 5 | ||||
Sabail | 2018–19 | Azerbaijan Premier League | 4 | 0 | 0 | 0 | — | — | — | 4 | 0 | |||
2019–20 | 10 | 0 | 0 | 0 | — | 1[lower-alpha 18] | 0 | — | 11 | 0 | ||||
Total | 14 | 0 | 0 | 0 | — | 1 | 0 | — | 15 | 0 | ||||
Career total | 402 | 43 | 41 | 1 | 19 | 2 | 77 | 11 | 6 | 1 | 545 | 58 |
Lambobin Yabo
[gyara sashe | gyara masomin]Kulab
[gyara sashe | gyara masomin]Lyon
- Ligue 1 :( 2003 zuwa 2004 da 2004 zuwa 2005)
- Trophée des Champions : (2003 zuwa 2004)
Chelsea
- Firimiya Lig : (2005 zuwa 2006 da 2009 zuwa 2010)
- Kofin FA : (2006 zuwa 2007 da 2008 zuwa 2009 da 2009 zuwa 2010 da 2011 zuwa 2012)
- Gasar cin Kofin Kwallon Kafa :( 2006 zuwa 2007)
- Garkuwan FA ungiyar FA :( 2009)
- Gasar Zakarun Turai ta UEFA : (2011 zuwa 2012) ; ta biyu: (2007 zuwa 2008)
Na duniya
[gyara sashe | gyara masomin]Ghana
- Kofin Kasashen Afirka : tagulla (2008) ,wacce ta zo ta biyu a( 2010)
- FIFA U-(20) ta gasar cin kofin duniya : (2001)
Na ɗaiɗai
- Ligue 1 Player of the Month : a watan Oktoba a shekara ( 2004)
- ya zama Gwarzon shekara a ligue 1 :a shekarar ( 2004 zuwa 2005)
- kulob din shekara ta ligue 1 : ashekarar (2012 zuwa 2013 da 2004 zuwa 2005)
- kungiyar CAF ta Shekara : (2005, 2006, 2008, 2009)
- Gwarzon dan kwallon Afirka na BBC na shekara :( 2006)
- Gwarzon Dan Wasan Ghana : (2007)
- Dan wasan Chelsea na shekara : (2006 zuwa 2007)
- Chelsea Goal of the year :( 2006 zuwa 2007 vs Arsenal, 2008 2009 da Barcelona)
- Gasar Cin Kofin Kasashen Afirka ta( 2008) : kungiyar Wasanni
Bayanan kula
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Appearances in UEFA Champions League
- ↑ Appearances in Trophée des champions
- ↑ Appearances in UEFA Champions League
- ↑ Appearances in Trophée des champions
- ↑ Appearances in UEFA Champions League
- ↑ Appearances in UEFA Champions League
- ↑ Appearances in FA Community Shield
- ↑ Appearances in UEFA Champions League
- ↑ Appearances in FA Community Shield
- ↑ Appearances in UEFA Champions League
- ↑ Appearances in UEFA Champions League
- ↑ Appearances in FA Community Shield
- ↑ Appearances in UEFA Champions League
- ↑ Appearances in FA Community Shield
- ↑ Appearances in UEFA Champions League
- ↑ Appearances in UEFA Champions League
- ↑ Appearances in UEFA Champions League
- ↑ Appearance in UEFA Europa League first qualifying round
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Hanyoyin haɗin waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Official website
- Bayanin Firimiya Lig Archived 2012-07-03 at the Wayback Machine
- Chelsea F.C. Profile (chelseafc.com)
- Michael Essien
- Michael Essien – FIFA competition record